Esta 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mordekai kuwa ya rubuta abubuwan nan da suka faru, ya aika da takardun zuwa ga dukan Yahudawa waɗanda suke a dukan lardunan sarki Ahasurus, na kusa da na nesa.

Esta 9

Esta 9:12-25