Esta 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana sai sarki Ahasurus ya ba Esta gidan Haman, maƙiyin Yahudawa, da duk dukiyar Haman. Mordekai kuwa ya zo gaban sarki, gama Esta ta bayyana yadda yake a gare ta.

Esta 8

Esta 8:1-8