Esta 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Mordekai ya faɗa masa dukan abin da ya faru da shi, da yawan ƙudin da Haman ya ce zai biya a sa a baitulmalin sarki don a hallaka Yahudawa.

Esta 4

Esta 4:6-10