Esta 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kamo shi a Urushalima tare 'yan zaman talala waɗanda aka kwashe tare da Yekoniya Sarkin Yahuza, wanda Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya kai su zaman talala.

Esta 2

Esta 2:4-12