Esta 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari sarki ya zaɓi budurwar da ta gamshe shi, ta zama sarauniya maimakon Bashti.”Sarki fa ya ji daɗin wannan shawara, ya kuwa yi haka ɗin.

Esta 2

Esta 2:1-10