Esta 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka bincika al'amarin aka tarar haka yake. Sai aka rataye mutum biyu ɗin a kan gumagumai. Aka kuma rubuta labarin a littafin tarihi a gaban sarki.

Esta 2

Esta 2:13-23