Esta 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya yi wa sarakunansa da barorinsa ƙasaitaccen biki saboda Esta. Ya kuma ba larduna hutu, ya ba da kyautai da yawa irin na sarauta.

Esta 2

Esta 2:14-21