Esta 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan waɗannan abubuwa, sa'ad da sarki Ahasurus ya huce daga fushinsa, sai ya tuna da abin da Bashti ta yi, da dokar da aka yi a kanta.

Esta 2

Esta 2:1-10