Esta 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ba da sha a finjalai iri iri na zinariya. Aka shayar da su da ruwan inabi irin na sarauta a yalwace bisa ga wadatar sarki.

Esta 1

Esta 1:1-13