Esta 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da waɗannan kwanaki sun cika, sai sarki ya yi wa manya da ƙanana waɗanda suke a Shushan, wato masarauta, biki, har na kwana bakwai a filin lambun fādar sarki.

Esta 1

Esta 1:1-10