Esta 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta uku ta sarautarsa, sai ya yi biki saboda sarakunansa, da barorinsa, da sarakuna yaƙin Farisa da Mediya, da manyan mutane, da hakiman larduna.

Esta 1

Esta 1:1-11