Esta 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama za a sanar wa dukan mata abin da sarauniya ta yi, gama abin da ta yi zai sa su raina mazansu, gama za su ce, ‘Sarki Ahasurus ya umarta a kirawo masa sarauniya Bashti, amma ta ki.’

Esta 1

Esta 1:13-20