Esta 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarauniya Bashti ta ƙi zuwa kamar yadda sarki ya umarci bābānin su faɗa mata. Wannan ya sa sarki ya husata ƙwarai.

Esta 1

Esta 1:7-18