Dan 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mu kasa kunne ga bayinka annabawa ba, waɗanda kuwa suka yi magana da sunanka ga sarakunanmu, da shugabanninmu, da kakanninmu, da dukan jama'ar ƙasa.

Dan 9

Dan 9:1-16