Dan 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na mai da hankalina wajen Ubangiji Allah, ina nemansa ta wurin addu'a, da roƙe-roƙe tare da azumi, ina saye da tufafin makoki, na zauna cikin toka.

Dan 9

Dan 9:1-12