Dan 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin da ka fara roƙe-roƙenka sai aka ba da umarni, na kuwa zo domin in faɗa maka, gama ana sonka ƙwarai. Sai ka fahimci maganar da wahayin.

Dan 9

Dan 9:13-27