Dan 9:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake yin addu'a, sai mutumin nan Jibra'ilu, wanda na gani a wahayin da ya wuce, ya zo wurina a gaggauce wajen lokacin yin hadaya ta maraice.

Dan 9

Dan 9:17-27