Dan 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani ƙaramin ƙaho kuma ya tsiro daga cikin ɗayansu, ya yi girma ya ƙasaita ƙwarai. Ya nuna ikonsa wajen gabas, da wajen kudu, da wajen ƙasa mai albarka.

Dan 8

Dan 8:1-13