Dan 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake cikin tunani, sai ga bunsuru ya ɓullo daga wajen yamma, ya ratsa dukan duniya, ba ya ko taɓa ƙasa. Akwai ƙaho na gaske a tsakanin idanunsa.

Dan 8

Dan 8:2-13