Dan 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ni Daniyel, na ga wahayin, ina so in gane, sai ga wani kamar mutum ya tsaya a gabana.

Dan 8

Dan 8:9-18