Dan 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bayan wannan kuma, sai ga wata dabba mai kama da damisa tana da fikafikai huɗu irin na tsuntsu a bayanta, tana kuma da kai huɗu. Sai aka ba ta mulki.

Dan 7

Dan 7:1-11