Dan 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za a ba da sarauta da girman dukan mulkokin duniya ga tsarkaka na Maɗaukaki. Mulkinsa madawwamin mulki ne. Dukan sarakunan duniya za su bauta masa, su kuma yi masa biyayya.’

Dan 7

Dan 7:17-28