Dan 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta farko ta sarautar Belshazzar Sarkin Babila, Daniyel ya yi mafarki, ya kuma ga wahayi sa'ad da yake kwance a gadonsa. Sai ya rubuta mafarkin. Ga abin da ya faɗa.

Dan 7

Dan 7:1-7