Dan 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Daniyel ya shahara fiye da sauran shugabannin, da su muƙaddasan, domin yana da nagarin ruhu a cikinsa. Sarki kuwa ya shirya ya gabatar da shi kan dukan mulkin.

Dan 6

Dan 6:2-4