Dan 6:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya cika da murna ƙwarai, ya umarta a fito da Daniyel daga kogon. Sai aka fito da Daniyel daga kogon, aka ga ba wani lahani a jikinsa saboda ya dogara ga Allahnsa.

Dan 6

Dan 6:20-25