Dan 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗannan mutane suka zo wurin sarki, suka ce masa, “Ka sani fa ya sarki, doka ce ta Mediya da Farisa, cewa ba dama a soke doka ko umarni wanda sarki ya kafa.”

Dan 6

Dan 6:11-22