Dan 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai fuskar sarki ta turɓune, tunaninsa suka razanar da shi, gaɓoɓinsa suka saki, gwiwoyinsa suka soma bugun juna.

Dan 5

Dan 5:5-8