Dan 5:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. A wannan dare kuwa aka kashe Belshazzar Sarkin Kaldiyawa.

31. Dariyus kuwa Bamediye ya karɓi mulkin, yana da shekara sittin da biyu.

Dan 5