Dan 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka kawo Daniyel a gaban sarki. Sarki ya ce wa Daniyel, “Kai ne Daniyel ɗin nan, ɗaya daga cikin kamammu waɗanda ubana ya kawo daga Yahuza?

Dan 5

Dan 5:8-19