Dan 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarauniya ta ji maganganun sarki da na manyan fādawansa, sai ta shiga babban ɗakin da ake liyafar, ta ce, “Ran sarki, ya daɗe! Kada ka firgita, kada kuma fuskarka ta turɓune.

Dan 5

Dan 5:8-13