Dan 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin sarki ya rufe baki sai ga murya daga sama, tana cewa, “Ya sarki Nebukadnezzar, da kai ake magana, yanzu an tuɓe ka daga sarauta.

Dan 4

Dan 4:22-34