Dan 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a bar kututturen da saiwoyinsa a ƙasaƊaure da sarƙar baƙin ƙarfe da tagulla.A bar shi can cikin ɗanyar ciyawar saura,Ya jiƙe da raɓa,Ya yi ta cin ciyawa tare da namomin jeji.

Dan 4

Dan 4:5-22