Dan 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da ganyaye masu kyauDa 'ya'ya jingim don kowa da kowa ya ci.Namomin jeji suka sami inuwa a ƙarƙashinsa,Tsuntsayen sama kuma suka zauna a rassansa.Dukan masu rai a gare shi suka sami abinci.

Dan 4

Dan 4:7-18