Dan 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan haka ne, Allahnmu wanda muke bauta wa, yana da iko ya cece mu daga tanderun gagarumar wuta, zai kuwa kuɓutar da mu daga hannunka, ya sarki.

Dan 3

Dan 3:13-26