Dan 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar ya ce musu, “Ko gaskiya ne, wai kai Shadrak, da Meshak, da Abed-nego ba ku bauta wa allolina ba, ba ku kuma yi sujada ga gunkin zinariya da na kafa ba?

Dan 3

Dan 3:5-15