Dan 2:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Nebukadnezzar kuwa ya fāɗi a gaban Daniyel, ya gaishe shi, sa'an nan ya umarta a miƙa hadaya, da hadaya ta turare ga Daniyel.

Dan 2

Dan 2:38-47