Dan 2:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A bayanka kuma za a yi wani mulki wanda bai kai kamar naka ba. Za a yi wani mulki kuma na uku mai darajar tagulla, wanda zai mallaki dukan duniya.

Dan 2

Dan 2:37-49