Dan 2:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kake cikin dubawa, sai aka gutsuro wani dutse ba da hannun mutum ba, aka bugi ƙafafunsa na baƙin ƙarfe gauraye da yumɓu, aka ragargaza shi.

Dan 2

Dan 2:25-43