Dan 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan kuwa Ariyok ya kai Daniyel gaban sarki, ya ce masa, “Na sami wani daga cikin kamammun ƙasar Yahuza wanda zai iya sanar wa sarki da fassarar.”

Dan 2

Dan 2:21-35