Dan 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gare ka nake ba da godiya da yabo, ya Allah na kakannina,Gama ka ba ni hikima da iko,Har ka sanar mini da abin da muka roƙe ka,Ka sanar mana da matsalar da ta dami sarki.”

Dan 2

Dan 2:13-27