Dan 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Tun daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, a kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana dubu da ɗari biyu da tasa'in.

Dan 12

Dan 12:7-13