Dan 11:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gama jiragen ruwa na Kittim za su tasar masa, shi kuwa zai ji tsoro, ya janye.“Zai koma ya huce fushinsa a kan tsattsarkan alkawari. Zai kula da waɗanda suka yi banza da tsattsarkan alkawarin.

Dan 11

Dan 11:28-36