Dan 11:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sarkin arewa zai koma gida da dukiya mai ɗumbun yawa. Zuciyarsa za ta yi gāba da tsattsarkan alkawari. Zai yi yadda ya ga dama sa'an nan ya koma ƙasarsa.

Dan 11

Dan 11:21-33