Dan 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wani sarki zai ɗauki matsayinsa, zai aiki mai karɓar haraji cikin daularsa, amma ba da daɗewa ba za a kashe shi, ba cikin hargitsin yaƙi ba.

Dan 11

Dan 11:16-23