Dan 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan zai yunƙura zuwa ƙasashen gaɓar teku, ya ci da yawa daga cikinsu, amma wani jarumi zai kawo ƙarshen fāɗin ransa. Zai sa fāɗin ransa ya koma masa.

Dan 11

Dan 11:15-27