Dan 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wanda ya kawo masa yaƙin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai tsaya a ƙasa mai albarka, ya mallake ta duka.

Dan 11

Dan 11:11-23