Dan 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka bar ni, ni kaɗai, na ga wannan babban wahayi, ni kuwa ba ni da sauran ƙarfi. Fuskata ta sauya, ta turɓune, ba ni da sauran ƙarfi.

Dan 10

Dan 10:3-11