Dan 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugaban ƙasar Farisa ya tare ni har kwana ashirin da ɗaya, amma Mika'ilu, ɗaya daga cikin shugabanni, ya zo ya taimake ni, ya tsaya wurin sarakunan Farisa.

Dan 10

Dan 10:9-19