Dan 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya sa a riƙa ba su abinci da ruwan inabi irin nasa kowace rana. A kuma koyar da su har shekara uku. Bayan shekara uku za su shiga yi wa sarki hidima.

Dan 1

Dan 1:3-8