Dan 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin dukan abin da ya shafi hikima da ganewa wanda sarki ya nemi shawararsu, sai ya tarar sun fi dukan masu sihiri da bokaye waɗanda suke cikin mulkinsa har sau goma.

Dan 1

Dan 1:11-21